text
stringlengths
1
6.82k
kwallon kafa
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
uefa ta yi sabbin gyaregyare a dokokinta bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
uefa ta yi sabbin gyaregyare a dokokinta
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption coutinho ya koma barcelona amma baya buga gasar zakarun turai
hukumar kwallon kafar nahiyar turai ta yi gararegyare a gasar zakarun turai wadda take gudanarwa domin bunkasa wasannin
daga cikin gyaregyaren a yanzu an yarda dan kwallo ya buga wa sabuwar kungiyar da ta saye shi wasannin gasar champions league da ta kofin europa ko da a kakar ya buga wa tsohuwar kungiyarsa
sai dai dokar za ta fara aiki ne a kakar badi lokacin an kammala gasar champions league da ta europa na bana
haka kuma hukumar ta amince a yi sauyin dan kwallo a karo na hudu a maimakon uku da ake yi yanzu amma a wasannin zagaye na biyu a gasar kuma sai an kai ga karin lokaci idan kungiyoyin sun kammala minti 90 babu ci
saboda haka kungiyoyi za su rika bayyana 'yan wasa 23 a champions league da kofin europa a maimakon 18 domin samun damar zabar dan kwallo na hudu da zai shiga karawar
uefa ta kuma ce za ta dinga gabatar da wadansu wasannin cikin rukuni da wuri wato da karfe 555 agogon gmt
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
wata uwar 'boge' ta mayar da 'yar da ta saya bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
wata uwar 'boge' ta mayar da 'yar da ta saya
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption an ba wa wani gidan marayu jaririyar (ba ita ce a wannan hoto ba) don samun kulawa
an zargi wata mace 'yar ƙasar italiya da ƙaryar samun juna biyu kuma ta je ta mai da jaririyar da ta saya bayan ta gano cewa yarinyar ruwa biyu ne
an kama matar tare da mahaifiyar jaririyar ta ainihi da kuma wani ɗan ƙasar morocco da ake zargin shi ya haɗa cinikin
ba da goyon ciki a ƙasar italiya haramtaccen abu ne kuma akan ɗaure mutum a gidan yari a ci shi tara mai tsanani
rahotannin kafofin yaɗa labarai a italiya sun ce abokin zamanta yana ɗaure a gidan yari kan laifin safarar ƙwaya kuma a bayabayan nan ta yi ɓari har sau biyu
'jaririyar ruwa biyu ce'
mahaifiyar jaririyar 'yar ƙasar romaniya mai shekara 25 bayanai sun ce ta yi ciki ne bayan alaƙarsu da wani mutumin ƙasar mali
lokacin da gano asalin jaririyar sai uwar bogen ta ce lallai zai yi mata wahala ta iya yin bayani game da launin fatar yarinyar
don haka bayan kwana uku rahotanni sun ce sai ta mayar da jaririyar
an fara nuna wasuwasi ne farko a ofishin rijistar haihuwa na birnin latina a kudancin rome cikin watan fabrairu lokacin da wata mata ta nemi sanin yadda ake yi wa jaririn da aka haifa a gida rijista
masu hidima a cikin jirgin turkiya sun karbi haihuwa
dokar aure ba gudu ba ja da baya sarki sanusi
bayan shafe lokaci amma ba a je an yi rijistar ba sai jami'ai suka sake tuntuɓa sai dai an ce sai mai amsawar ta riƙa kwanakwana
hakan ya sanya fargaba lallai da walakin don haka sai suka ankarar da 'yan sanda
masu bincike sun gano jaririyar tana cikin ƙoshin lafiya kuma mahaifinta na asali yana aiki ne a rome
a yanzu dai ba ta fi tsawon wata guda a duniya ba kuma an damƙa ta gidan marayu don kula da ita
an zargi wata mace 'yar ƙasar italiya da ƙaryar samun juna biyu kuma ta je ta mayar da jaririyar da ta sayo bayan ta gano cewa yarinyar ruwa biyu ne
an zargi matar 'yar shekara 35 da sayen jaririya a kan kuɗi dala 21 800 kwatankwacin naira miliyan bakwai
an kama matar tare da mahaifiyar jarirai ta ainihi da kuma wani ɗan ƙasar morocco da ake zargin shi ya haɗa cinikin
al'adar ba da goyon ciki haramun ne a ƙasar italiya inda akan yi mutum ɗauri a gidan yari da cin tara mai tsanani
an ce uwar bogen ta faɗa wa 'yan sanda cewa ta riƙa kifa wani cikin ƙarya da ta saya ta hanyar intanet don yaudarar dangi da ƙawayenta
labarai masu alaka
mata 100 rabin alumar duniya
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption henrikh mkhitaryan ya ci kwallonsa bakwai daga cikin 12 na karshen nan a gasar europa
arsenal ta kawar da matsalolin da take fama da su a kwanakin nan gefe daya ta yi abin azoagani wajen doke masu masaukinta ac milan 20 wasan farko na matakin kungiyoyi 16 na kofin europa
gunners din sun je wasan ne a yanayi na koma baya da ba su taba shiga ba a tsawon shekara 22 na jagorancin kociyansu arsene wenger da kuma rashin nasara sau hudu a jere da ake doke su
bal din farko ta henrikh mkhitaryan a kungiyar ita ce ta sa su gaba a minti na 15 da shiga fili sai kuma ta biyu wadda aaron ramsey ya ci dab da tafiya hutun rabin lokaci
da kwallo biyun da arsenal ta ci yanzu a gidan ac milan ana ganin tana kusa da samun damar zuwa wasan dab da na kusa da karshe na gasar ta europa idan har ta kara yin galaba a karawarsu ta biyu ranar alhamis mai zuwa a filin emirates
ga sakamakon wasu daga cikin wasannin na europa na alhamis
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
kama alkalai an dauko hanyar kashe dimukradiya pdp