text
stringlengths
1
6.82k
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption kimanin 'yan gudun hijira 300 ne chadi ta dawo da su najeriya
hukumar agajin gaggawa ta najeriya nema ta tabbatar da karbar 'yan gudun hijira kimanin 300 wadanda rikicin boko haram ya tilastawa ketarawa zuwa kasar chadi
rahotanni dai na cewa kasar ta chadi ta mayar da 'yan najeriyar masu neman mafaka a yankinta ne saboda yawan da suka yi mata
alhaji mohammed kanar wakilin hukumar ta nema mai kula da yankin arewa maso gabashin najeriya ya shaida wa bbc cewa akasarin mutanen da aka mayar da su 'yan jihar borno ne kuma dukkannin su suna cikin koshin lafiya
ya kara da cewa hukumar ta nema ta tarbi mutanen a sansaninta kuma za a mayar da su garuruwansu idan har akwai yiwuwar hakan
rahotanni sun ce ko a watan mayun 2015 ma jamhuriyar nijar wadda makwabciyar najeriyar ta mayar da 'yan najeriya sama da dubu uku masu neman tsira a cikin kasar a wani mataki na hana yaduwar boko haram a kasar
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
aiko ( @aikodesuuu )
amurka ta tattauna da 'yan tawayen libya bbc hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
bbc hausa kewaye a shafin
shiryeshirye na musamman
amurka ta tattauna da 'yan tawayen libya
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
'yan tawayen na libya dai sun yi tattaki zuwa amurka ne domin su yi kokarin ganin sun kara samun goyon baya ta fuskar siyasa da tattalin arziki
sun kuma je kasar ta amurka ne domin su karbi kadarorin libya wadanda aka sanyawa tankunkumi da yawansu ya kai biliyoyin daloli
fadar ta white house ta ce bangarorin biyu sun tattauna a kan yadda amurka da kawancen kasashen duniya za su kara taimaka musu kuma sun sake yin kira ga shugaba gaddafi ya sauka daga kan mulki
kakakin gwamnatin amurka mark toner ya ce gwamnatin ta amurka za ta ci gaba da yin nazari a kan majalisar rikon kwarya ta 'yan tawayen wato transitional national council
sai dai ya ce wuka da nama na hannun jama'ar libya wurin yanke shawara ba kasashen duniya ba a kan wanda zai jagoranci kasar nan gaba
amma mista toner ya ce amurka ta dauki 'yan tawayen majalisar rikon kwaryar a matsayin ingantattun kuma halattattun wakilan jama'ar libya
sai dai amurka da birtaniya ba su bayyana 'yan tawayen a matsayin halattacciyar gwamnatin libya ba kamar yadda faransa da italiya da qatar suka yi
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
fa ta dakatar da les ferdinad wasa daya
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi whatsapp
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
game da aika wa
rufe wurin aika labari
hukumar kwallon kafar ingila ta hukunta daraktan wasanni na kulob din qpr les ferdinad saboda samunsa da rashin da'a
haka kuma fa ta ci tarar ferdinand mai shekaru 48 fam 12000 ta kuma ce ba zai ziyarci dakin sauya kayan 'yan wasa da hanyar da suke bi su shiga fili ba
an samu ferdinand da laifin ne a karawar da tottenham ta doke qpr da ci 21 a gasar premier a inda ya fadawa alkalin wasa bakaken maganganu
hukumar ta ce hukuncin da ta yanke wa ferdinad wanda ya karbi aiki da qpr a watan oktoba ya fara aiki nan take
qpr tana mataki na 19 a kan teburin premier da maki 22
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
an kai harin bamabamai a jakarta bbc news hausa
tsallaka zuwa abubuwan da ke ciki
abinda ke ciki
shiryeshirye na musamman
shiryeshiryen rediyo
an kai harin bamabamai a jakarta
aika wannan shafi facebook
aika wannan shafi email
aika wannan shafi
wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban
aika wannan shafi whatsapp
game da aika wa
rufe wurin aika labari
image caption lamarin ya faru ne a kusa da ofishin majalisar dinkin duniya
an kawo karshen harbehabe da fashewar bamabamai da suka rika tashi a jakarta babban birnin indonesia
bama baman sun tashi ne a wani rukunin shaguna da ke kusa da fadar shugaban kasa da kuma ofishin majalisar dinkin duniya
'yan sanda sun tabbatar da mutuwar mutane bakwai cikinsu har da maharan guda biyar
wasu rahotanni sun ce an kama maharan guda uku
da ma dai 'yan sanda sun yi gargadin cewa akwai yiwuwar kai wa kasar hari kuma sun yi kira a kara matakan tsaro
shugaban kasar joko widodo ya ce ba za su bai wa 'yan ta'addda kai bori ya hau ba yana mai yin kira ga 'yan kasar da su ci gaba da jajircewa wajen ganin an kawar da 'yan ta'adda
tura wannan labarin game da aika wa
ka'idojin amfani
manufar tsare sirri
zabin tallacetallace
copyright © 2018 bbc bbc ba za ta dauki alhakin abin da ke kunshi a wasu shafukan na daban ba karanta tsarinmu game da bakin shafuka
iya ni natteta toko na n da
suzuki san wa dare to issho ni ikimasu ka
kawai ma wenbo ma